Tehran (IQNA) Shugaban Bashar Assad, na Siriya, ya lashe zaben shugabancin kasar a karo na hudu.
Lambar Labari: 3485957 Ranar Watsawa : 2021/05/28
Tehran (IQNA) har yanzu dai ana ci gaba da kidaya kuri’un da aka kada a zabukan da aka gudanar jiya a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485335 Ranar Watsawa : 2020/11/04
Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar wakilan Amurka musulma Ilhan Omar ta yi nasarar lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyarta a jihar Minneasota a zaben ‘yan majalisar wakilai na kasar da za a gudanar.
Lambar Labari: 3485079 Ranar Watsawa : 2020/08/12
Bangaren kasa da kasa, Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
Lambar Labari: 3482906 Ranar Watsawa : 2018/08/19
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump yaki neman uzuri dangane da kalaman kin jinin musulmi da ya yi a lokacin yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3482622 Ranar Watsawa : 2018/05/01